IQNA

An Harba Makamai Kan Kamfanin Mai Na Amurka A Basara

An Harba Makamai Kan Kamfanin Mai Na Amurka A Basara

Bangaren kasa da kasa, an harba wani makami ma linzamia  kusa da wani kamfanin na Amurka  a garin Basara na kasar Iraki.
22:53 , 2019 Jun 19
Masar Ta Yi Watsi Batun Binciken Mutuwar Morsi

Masar Ta Yi Watsi Batun Binciken Mutuwar Morsi

Bangaren kasa da kasa, Masar ta yi kakkausar kan batun neman a gudanar da sahihin bincike kan mutuwar Muhammad Morsi.
22:50 , 2019 Jun 19
Muhammad Bin Salman Na Da Hannu A Kisan Khashoggi

Muhammad Bin Salman Na Da Hannu A Kisan Khashoggi

Bangaren kasa da kasa, wani binciken majalisar dinkin duniya ya gano cewa yariman Saudiyya mai jiran gadon sarautar kasar yana da hannu dumu-dumu a kisan gillar da aka yi wa Jamal Khashoggi.
22:45 , 2019 Jun 19
Kungiyar Malamai Ta Kasa Ta Fitar Da Bayani Kan Mutuwar Mursi

Kungiyar Malamai Ta Kasa Ta Fitar Da Bayani Kan Mutuwar Mursi

Bangaren kasa da kasa, kungiyar malamai ta kasa da kasa ta dora alhakin mutuwar Mursi a kan Al-sisi da Saudiyya da kuma hadaddiyar daular larabawa.
23:41 , 2019 Jun 18
Shugaba Rauhani: Iran Za Ta Yi Nasara A Kan Masu Kitsa Mata Makirci

Shugaba Rauhani: Iran Za Ta Yi Nasara A Kan Masu Kitsa Mata Makirci

Bangaren siyasa, Hojjatol Islam Rauhani shugaban kasar Iran, ya bayyan acewa kasar za ta yi nasara a kan makiya masu shirya mata makirci a fadin duniya.
23:39 , 2019 Jun 18
An Gargadi Gwamnatin Jordan Kan Halartar Taron Bahrain

An Gargadi Gwamnatin Jordan Kan Halartar Taron Bahrain

Masana da dama a kasar Jordan sun gargadi gwamnatin kasar kan halartar taron da Amurka da Isra’ila suka shirya gudanarwa a kasar Bahrain
22:02 , 2019 Jun 17
Mai Yiwuwa A Jinkirta Shirin Yarjejeniyar Karni

Mai Yiwuwa A Jinkirta Shirin Yarjejeniyar Karni

Fadar white house a Amurka ta sanar da cewa, mai yiwuwa a jinkirata shirin nan na yarjejeniyar karni zuwa wani lokaci a nan gaba.
22:00 , 2019 Jun 17
A Najeriya Wani Hari Ya Lakume Rayukan Akalla Mutane 30

A Najeriya Wani Hari Ya Lakume Rayukan Akalla Mutane 30

Rahotanni daga jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya na cewa, akalla mutane 30 sakamakon tayar da wasu bama-bamai.
21:17 , 2019 Jun 17
Adadin Mutanen Da Mutu A Sudan Ya haura Zuwa 128

Adadin Mutanen Da Mutu A Sudan Ya haura Zuwa 128

Bangaren kasa da kasa, rahotanni daga kasar Sudan na cewa adadin mutanen da suka mutu sakamakon farmakin sojoji a cikin 'yan kwanakin nan ya haura zuwa 128.
23:01 , 2019 Jun 16
An Jerin Gwanon Kin Amincewa Ziyarar Isra'ilawa A Tunisia

An Jerin Gwanon Kin Amincewa Ziyarar Isra'ilawa A Tunisia

Daruruwan jama'a sun a birnin Tunis sun nuna rashina mincewa da ziyarar wasu yahudawan Isra'ila a kasarsu.
22:53 , 2019 Jun 16
Larijani: Harin Tekun Oman Wani Shiryayyen Makirci Ne

Larijani: Harin Tekun Oman Wani Shiryayyen Makirci Ne

Shugaban Majalisar dokokin Iran ya ce Hukumomin Amurka sun shiga sarkakiyar Siyasa da ta zubar musu da mutunci inda suke sakin kalamai ba tare da sun auna su ba.
22:47 , 2019 Jun 16
An Far Gudanar da Gasar Jordan Tare Da Halartar kasashe 38

An Far Gudanar da Gasar Jordan Tare Da Halartar kasashe 38

Bangaren kasa da kasa, a yau aka bude gasar kur’ani ta duniya a birnin Aman na kasar Jordar tare da halartar wakilai daga kasashe 38 na duniya.
22:26 , 2019 Jun 15
Za A Gurfanar Da Tsohon Shugaban Sudan A Gaban Kuliya

Za A Gurfanar Da Tsohon Shugaban Sudan A Gaban Kuliya

A Sudan an tuhumi hambararen shugaban kasar Umar Hassan Al’bashir da laifukan cin hanci da rashawa.
22:23 , 2019 Jun 15
Rauhani: Karfafa Alaka Da makwabta Na Daga Cikin Siyasar Iran

Rauhani: Karfafa Alaka Da makwabta Na Daga Cikin Siyasar Iran

Bangaren kasa da kasa, shugaba Rauhani na Iran a yayin ganawa da sarkin Qatar a yau Tamim Bin hamad ya bayyana cewa, daya daga cikin manufofin siyasar wajen Iran shi ne kyautata alaka da kasashe makwabta.
22:20 , 2019 Jun 15
Mutumin Da Ya Kashe Musulmi A New Zealand Ya Musunta Aikata  Laifin

Mutumin Da Ya Kashe Musulmi A New Zealand Ya Musunta Aikata Laifin

Bangaren kasa da kasa, a zaman kotu da aka gudanar domin sauraren shari’ar Brenton Tarrant da ya kashe musulmi a masallaci, wanda ake tuhumar ya musunta dukkanin abin da ake tuhumarsa.
23:57 , 2019 Jun 14
1