IQNA - Bayan amincewa da kudurori guda biyu na goyon bayan Falasdinu a jiya Laraba, kwamitin zartarwa na hukumar ilimi da al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya (UNESCO) ta kuma amince da kuduri na uku na goyon bayan Falasdinu a taron da ya gudanar a ranar Juma'a a birnin Paris, babban birnin kasar Faransa.
20:54 , 2024 Mar 24