IQNA

An Dauki Kwararan Matakai A Lokacin Shigar Alhazai Birnin Makka

16:26 - July 27, 2020
Lambar Labari: 3485025
Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Saudiyya sun sanar da cewa an dauki kwararan matakai na hana yaduwar corona a yayin shigar mahajjata birnin Makka.

Maniyyata a aikin hajjin bana sun isa birnin Makka a cikin kwararan matakai na hana yaduwar cutar corona a lokacin gudanar aikin hajji, duk kuwa da cewa an takaita adadin da bai wuce mutume dubu daya da za su gudanar da aikin hajjin ba.

 

3912872

 

captcha