Tehran (IQNA) an kirayi iyaye musulmi da su rika sanya ido kan irin fina-finan yara da ‘ya’yansu ke kallo.
Maganar gaskiya ita ce, wasu abubuwan da ake yi a matsayin fina-finan yara, ba domin yara aka yi su ba, har manyan ma bai kamata su kalla ba, domin kuwa an yi su ne domin wargaza tarbiya, ko kuam sanya wani tunani maras kyau.