Tehran (IQNA) A kowace shekara dubban tsuntsayen kazar ruwa zuwa lardin garin Shiraz dake kudu maso yammacin lardin Fars na kasar Iran.
A kowace shekara dubban tsuntsayen kazar ruwa zuwa lardin garin Shiraz dake kudu maso yammacin lardin Fars na kasar Iran, a wannan lokaci na shekara kuma jama'ar yankin suna yin dafifi wajen ciyar da su.