iqna

IQNA

tunis
Daruruwan jama'a sun a birnin Tunis sun nuna rashina mincewa da ziyarar wasu yahudawan Isra'ila a kasarsu.
Lambar Labari: 3483743    Ranar Watsawa : 2019/06/16

Bangaren kasa da kasa, Kotun birnin Tunis fadar mulkin kasar Tunisia ta yanke hukuncin haramta wa wata tawagar Isra'ila shiga kasar, domin halartar wani taro kan addinai da za a gudanar a kasar.
Lambar Labari: 3483096    Ranar Watsawa : 2018/11/03

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taro wanda ya shafi yada al’adun muslunci a mahangar mayna malamai wanda karamin ofishin jakadancin Iran ya shirya a Tunis.
Lambar Labari: 3480729    Ranar Watsawa : 2016/08/20

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin ‘yan siyasa da masu rajin kare hakkin bil adama a Tunisia na hankoron ganin an dawo da batun palastinu a cikin littafan koyarwa a kasar.
Lambar Labari: 3308861    Ranar Watsawa : 2015/05/29

Bangaren kasa da kasa, an kamala gasar hardar kur’ani mai tsarki da tajwidi ta kasa da kasa a bababn masallacin Zaitunah da ke birnin Tunisia na kasar Tunisia tare da bayar da kyautuka ga wadanda suka nuna kwazo daga na daya zuwa na biyar.
Lambar Labari: 3274326    Ranar Watsawa : 2015/05/08

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da gasar karatu da tajwidin kur’ani mai tsarki karo na 14 a masallacin Zaituna da ke cikin birnin Tunis.
Lambar Labari: 3250569    Ranar Watsawa : 2015/05/03

Bangaren kasa da kasa, Rashid Gannushi jagoran kungiyar Nahda a kasar Tunisia ya bayyana cewa ‘yan takfiriyya sun yi watsi da kiran kur’ani mai tsarki na cewa babu tilascia cikin addini wanda kuma hakan shi ne dalilin da yasa suka fada cikin barna.
Lambar Labari: 3231792    Ranar Watsawa : 2015/04/29

Bangaren kasa da kasa, shugaban gidan radiyon kur'ani a birnin Tuni na kasar Tunisia Sa'id Alajaziri ya gayyaci shugaban karamin ofishin jakadancin kasar Iran a Tunisia zuwa dakin watsa shirinsu domin ganin abin da ake gudanarwa.
Lambar Labari: 1449080    Ranar Watsawa : 2014/09/11

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani bababn taro a birnin Tunis na kasar Tunisia mai taken koyar kur'ani da kuma sunnar manzo gami da gajiyarwarsu a cikin dukkanin fagge na ilimi da akida.
Lambar Labari: 1443524    Ranar Watsawa : 2014/08/26

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani zaman taro na makon al’adun muslunci da kuma na kasar Iran da suka shafi musulunci da aka saba gudanrwa a kasar Tunisia tare da halartar jami’ai daga dukkanin bangarorin biyu.
Lambar Labari: 1440692    Ranar Watsawa : 2014/08/18

Bangaren kasa da kasa, mahukuntan kasar Tunisia sun fara daukar matakai na shiga kafar wando daya da masu dauke da mummunar akidar nan ta salafiyya da ke kafirta al'ummar musulmi inda yanzu haka aka kwace masallatai goma sha biyar daga hannunsu domin taka musu birki. Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa,
Lambar Labari: 1392672    Ranar Watsawa : 2014/04/09