Mene ne kur'ani? / 13
Tehran (IQNA) A farkon Suratul Baqarah, Allah ya gabatar da Alkur’ani a matsayin littafi wanda babu kokwanto a cikinsa. To amma mene ne tabbaci da amincewar da wannan ayar ta yi nuni da shi game da Alkur'ani?
Lambar Labari: 3489439 Ranar Watsawa : 2023/07/08
Bangaren kasa da kasa, Salama Salamuni wani dan kasar Masar ne mai shekaru 36 da ya rubuta kur’ani cikin watanni 7.
Lambar Labari: 3482836 Ranar Watsawa : 2018/07/16
Bangaren kasa da kasa, ministan yakin haramtacciyar kasar Isra'ial ya ce ba yarda a shigar da gawar Fadi Batash a cikin Gaza ba.
Lambar Labari: 3482593 Ranar Watsawa : 2018/04/22