IQNA

Tattakin Arbaeen A Kan Hanyar Basara Zuwa Karbala

Al'ummar Iraki na ci gaba da yin tattali zuwa taron arbaeen na Imam Hussain (AS) daga sassa daban-daban na kasar, duk kuwa da cewa bana an dauki kwararan matakai domin domin tabbatar da cewa an kiyaye kaidiji da aka gindaya domin kacewa kamuwa da cutar corona.
 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: basara ، karbala ، arbaeen ، imam hussain