iqna

IQNA

basara
Al'ummar Iraki na ci gaba da yin tattali zuwa taron arbaeen na Imam Hussain (AS) daga sassa daban-daban na kasar, duk kuwa da cewa bana an dauki kwararan matakai domin domin tabbatar da cewa an kiyaye kaidiji da aka gindaya domin kacewa kamuwa da cutar corona.
Lambar Labari: 3485241    Ranar Watsawa : 2020/10/03

Bangaren kasa da kasa, an harba wani makami ma linzamia  kusa da wani kamfanin na Amurka  a garin Basara na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3483753    Ranar Watsawa : 2019/06/19

Bangaren kasa da kasa, a daiadi lokacin da tawagogi daban-daban suke yin tattakin arba’in zuwa Karbala an kafa wasu wurare na karatun kur’ani a Basara.
Lambar Labari: 3483037    Ranar Watsawa : 2018/10/10

Bangaren kasa da kasa, kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya kirayi gwamnatin Iraki da ta hukunta wadanda suka kai hari kan ofishin Iran da ke Basara.
Lambar Labari: 3482963    Ranar Watsawa : 2018/09/08

Bangaren kasa da kasa, wasu ‘yan ta’adda sun sun be wutar bindiga a kan babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3481215    Ranar Watsawa : 2017/02/09

Bangaren kasa da kasa, kamfanonin da ke gudanar da ayyukan yawon bude ido a kasar Iraki sun taimaka da motocin bus fiye da 200 na daukar masu ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3480957    Ranar Watsawa : 2016/11/20