Labarai Na Musamman
IQNA – Shugaban kungiyar masu karatun kur’ani ta kasar Masar ya bayyana cewa gasar kasa da kasa na bankado sabbin hazaka tsakanin matasa masu haddar kur’ani.
02 Sep 2025, 19:58
IQNA – Annabi Muhammad (SAW) ya yi nasarar samar da al’umma guda daya daga cikin kabilun da suka rabu ta hanyar amfani da alherinsa da rahamarsa, in ji...
01 Sep 2025, 18:36
IQNA - A ranakun 25 da 26 ga watan Satumba ne ofishin jakadancin Saudiyya da ke Jamhuriyar Kyrgyzstan ya gudanar da bikin baje kolin ayyukan kur'ani da...
01 Sep 2025, 18:52
IQNA - Masallacin Cristo de la Luz, wanda kuma aka fi sani da Masallacin Bab Al-Mardum, wani babban zane ne na gine-ginen addinin muslunci a kasar Spain,...
01 Sep 2025, 19:00
IQNA - Shugaban hukumar yahudawan ya soke ziyarar tasa zuwa Afirka ta Kudu saboda fargabar kama shi.
01 Sep 2025, 19:26
IQNA - A safiyar yau Litinin ne aka gudanar da bikin jana'izar firaministan kasar Yemen Ahmed al-Rahwi da mukarrabansa wadanda suka yi shahada a harin...
01 Sep 2025, 19:14
IQNA - Miliyoyin masu ziyara na masu kaunar Ahlul Baiti (AS) ne suka je hubbaren Imam Askari (AS) a daidai lokacin da ake tunawa da zagayowar lokacin shahadarsa.
31 Aug 2025, 18:18
IQNA - A cikin shekaru 50 da suka gabata, Saudi Arabiya ta yi ƙoƙari sosai don tattarawa da maido da rubuce-rubucen asali da kuma buga musu kasida da aka...
31 Aug 2025, 13:20
IQNA - Kungiyar 'yan uwa musulmi ta fitar da sanarwa inda ta yi Allah wadai da ta'addancin da Isra'ila ke yi a kasar Yamen tare da bayyana cewa: Hare-haren...
31 Aug 2025, 13:31
IQNA - Ayarin jiragen ruwa mafi girma a duniya, "Global Resistance Flotilla", wanda ya kunshi jiragen ruwa da dama da ke dauke da kayan agaji da daruruwan...
31 Aug 2025, 13:39
IQNA - A cikin bayaninsa Sheikh Qais Al-Khazali, babban sakataren kungiyar Asaib Ahl-Haq na kasar Iraki ya jaddada cewa kasantuwar dakaru masu fafutuka...
31 Aug 2025, 13:54
IQNA - Majalisar kula da harkokin kur'ani mai tsarki a hubbaren Abbas (a.s) ta gudanar da gasar kur'ani mai tsarki ta "Al-Saqqa" ga kwararrun malaman kur'ani...
30 Aug 2025, 17:32
IQNA - Halartan tarurrukan ilimi da al'adu da na addini na daga cikin manufofin tafiyar Ayatullah Aarafi da Ayatullah Mobleghi zuwa kasar Malaysia, kuma...
30 Aug 2025, 17:41
IQNA - Duk da cewa ɗakin karatu na Vatican ɗakin karatu ne na Kirista, al'adun Musulunci na da matsayi na musamman a wannan ɗakin karatu. Daga cikin wannan...
30 Aug 2025, 17:46