IQNA – A jajibirin ranar Ashura ne aka gudanar da zaman makoki a gidan Imam Khumaini Hussainiya da ke birnin Tehran a ranar 5 ga watan Yulin 2025, wanda ya samu halartar jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei da kuma taron jama'a daga bangarori daban-daban na rayuwa.