IQNA

Sabon karatun 'yan kungiyar Tasnim

17:28 - April 28, 2024
Lambar Labari: 3491060
IQNA - Mambobin kungiyar matasan Tasnim sun karanto ayoyi a cikin suratul Baqarah.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, matasan masu karatun kungiyar Tawashih Tasnim sun karanta ayoyi na 250 zuwa 252 a cikin suratul Baqarah a bisa salon karatun fitaccen malamin nan na Masar Mustafa Isma'il mai.

 

 

 

 

 
 

4212568/

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: malami mustafa ismail matasa karanta fitacce
captcha