iqna

IQNA

Moroco
Bayan kona Alkur'ani a kasar Sweden;
Rabat (IQNA) Kamfanin Ikea na kasar Sweden, reshen Morocco, ya sanar da cewa an wanke shi daga kona kur’ani a kasar Sweden, saboda fargabar takunkumin da kasashen musulmi suka dauka.
Lambar Labari: 3489436    Ranar Watsawa : 2023/07/08

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani taro mai taken yin tunani kan ayoyin kur’ani mai tsarki a cikin wannan wata a birnin Kazablanka na kasar Morocco.
Lambar Labari: 3385196    Ranar Watsawa : 2015/10/13

Bangaren kasa da kasa, da dama daga cikin kungiyoyi da cibiyoyi masu gwagwarmaya a fagen siyasa akasar Moroco sun nuna rashin amincewa da ziyarar Muhamamd Uraifi a kasarsu.
Lambar Labari: 3383829    Ranar Watsawa : 2015/10/10

Bangaren kasa da kasa, Wani bature dan kasar Spain tare da 'ya'yansa biyu sun tafi kasar Morocco domin yawon shakatawa inda suka karbi addinin musulunci.
Lambar Labari: 3341153    Ranar Watsawa : 2015/08/10

Bangaren kasa da kasa, wasu matasa biyu mabiya addinin kirista daya dan kasar faransa dayan kuma dan kasar Switzerland sun karbi addinin muslunci a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3329005    Ranar Watsawa : 2015/07/17

Bangaren kasa da kasa, za a kafa wata cibiya ta malaman addinin muslunci na nahiyar Afirka mai suna cibiyar muslunci ta sarki Muhammad ba biyu a kasar Morocco.
Lambar Labari: 3320696    Ranar Watsawa : 2015/06/28

Bangaren kasa da kasa, Hamza Abdulfattah Warrash wani makarancin kur'ani mai tsarki dan kasar Moroco ya zo a matsayi na farko a gasar karatun kur'ani mai tsarki ta hanyar yanar gizo da aka gudanar a Bahrain a wannan mako.
Lambar Labari: 2617671    Ranar Watsawa : 2014/12/11

Bangaren kasa da aksa, ana gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar morocco da ta hada da tajwidi da tartili.
Lambar Labari: 2617123    Ranar Watsawa : 2014/12/09

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudanar da wani taro a kasar Moroco wanda zai yi dubi kan irin shishigin da haramtacciyar kasar Isra’ila take yi kan masallacin Qods mai alfarma a cikin lokutanan.
Lambar Labari: 1471124    Ranar Watsawa : 2014/11/08

Bangaren kasa da kasa, an buga tare da wani kamus na kalmomin kur'ani mai tsarki a kasar Moroco da nufin kara habbaka harkokin karatun kur'ani tare da sanin ma'anoninsa a tsakanin al'ummar kasar musamman ma daliban addinin musulunci.
Lambar Labari: 1379466    Ranar Watsawa : 2014/02/24