iqna

IQNA

mabukata
IQNA - Kungiyar shehunai da shugabannin addini na kasar Guinea-Bissau sun kai ziyara tare da tattaunawa da Farfesa Hossein Ansariyan a cibiyar Dar Al-Irfan.
Lambar Labari: 3490602    Ranar Watsawa : 2024/02/07

Tehran (IQNA) Andre Ayew, dan wasan musulmi na kungiyar kwallon kafa ta Ghana, ya bayar da abinci ga masu azumi kusan 200 da suke bukata.
Lambar Labari: 3488973    Ranar Watsawa : 2023/04/14

Tehran (IQNA) Qatar Charity ta kaddamar da yakinta na kasa da kasa da nufin taimakawa mutane fiye da miliyan daya a fadin duniya a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3488743    Ranar Watsawa : 2023/03/03

Tehran (IQNA) Babban Masallacin Kwalejin Jihar Kaduna da ke Najeriya ya bayar da tallafin shinkafa da tsabar kudi Naira 577,000 ($1,333) ga mabukata .
Lambar Labari: 3488138    Ranar Watsawa : 2022/11/07

Tehran (IQNA) Tauraron dan kwallon kafar Najeriya, Ahmad Musa, wanda ya dade yana aikin bayar da agaji, ya bayyana cewa zai gina makaranta da sabbin kayan karatu ga ‘ya’yan kasarsa mabukata .
Lambar Labari: 3488039    Ranar Watsawa : 2022/10/20

Tehran (IQNA) Babban magatakardar MDD Antonio Guterres, ya taya musulmin duniya murnar shigowar watan Ramadan.
Lambar Labari: 3487115    Ranar Watsawa : 2022/04/02

Tehran (IQNA) Wata kungiyar ba da agaji a kasar Turkiyya ta sanar da cewa a shekarar 2021 ta baiwa daliban haddar kur'ani mai tsarki a kasashe 7 na Afirka gudummawar kusan kwafin kur'ani mai tsarki 21,000.
Lambar Labari: 3486834    Ranar Watsawa : 2022/01/17

Tehran (IQNA) cibiyar musulmin yankin Yellowknife a kasar Canada tana bayar da tallafi ga marassa galihu a kasar.
Lambar Labari: 3485486    Ranar Watsawa : 2020/12/23

Tehran (IQNA) babban malamin cibiyar Azhar a kasar Masar ya kirayi manyan kasashen duniya da su yi adalci wajen raba riga kafin corona.
Lambar Labari: 3485377    Ranar Watsawa : 2020/11/18

Tehran (IQNA) musulmin kasar Amurka a birnin Dearborn na jihar Michigan sun raba abinci kyauta ga mabukata a ranar idi.
Lambar Labari: 3484832    Ranar Watsawa : 2020/05/24

Teharan (IQNA) dan kasar Masar da ke buga wasa a kungiyar kwallon kafa ta Livepool a kasar Burtaniya, ya bayar da taimakon abinci ga mabukata .
Lambar Labari: 3484725    Ranar Watsawa : 2020/04/18