iqna

IQNA

ruguza
Majalisar Dinkin Duniya da kungiyoyin kare hakkin bil adama na zargin China da daure Musulman Uygur miliyan daya a gidan yari, da azabtar da su da kuma cin zarafinsu. Ita ma wannan kasa tana ci gaba da matsin lamba a kan al'ummar Uygur saboda abin da ta ce na yaki da ta'addanci da rarrabuwar kawuna, wanda wani bangare ne na matakan yaki da ayyukan addini, ruguza masallatai da abubuwan tarihi, da mallake jama'a. China dai ta musanta dukkan wadannan zarge-zargen.
Lambar Labari: 3490379    Ranar Watsawa : 2023/12/28

Surorin Kur’ani  (40)
Allah Ya jaddada a cikin aya ta 60 a cikin suratu Gafir, ku kira ni in amsa muku, don haka sharadin karbar addu’a shi ne a roki Allah da ita.
Lambar Labari: 3488164    Ranar Watsawa : 2022/11/12

Tehran (IQNA) Jami'in kula da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a yankin Gabas ta Tsakiya ya jaddada cewa, dukkanin matsugunan da Isra'ila ke yi a yankunan da ta mamaye haramun ne bisa dokokin kasa da kasa, kuma suna kawo cikas ga zaman lafiya.
Lambar Labari: 3487751    Ranar Watsawa : 2022/08/26

Tehran (IQNA) Ana ci gaba da ruguje gidajen musulmi a Indiya, wanda ya zama wata alama ta zaluncin jam'iyya mai mulki, a matsayin wani makami na murkushe musulmi da wulakanta su.
Lambar Labari: 3487443    Ranar Watsawa : 2022/06/20

Tehran (IQNA) ‘Yan Sanda Isra’ila sun ruguza gidan wasu iyalan Falasdinawa a unguwar Sheikh Jarrah dake gabashin birnin Qods.
Lambar Labari: 3486843    Ranar Watsawa : 2022/01/19